iqna

IQNA

yajin cin abinci
Tehran (IQNA) cibiyar kula da gidajen yari ta gwamnatin sahyoniyawan ta sanar da shahadar fursuna Khizr Adnan bayan yajin cin abinci na kwanaki 85 a jere.
Lambar Labari: 3489074    Ranar Watsawa : 2023/05/02

Tehran (IQNA) Fursunonin Falasdinawan da ke gidajen yarin gwamnatin sahyoniyawa na shirye-shiryen yajin cin abinci a watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488796    Ranar Watsawa : 2023/03/12

Tehran (IQNA) kungiyar Hamas ta bayyana sakin Abu Atwan da Isra'ila ta yi ala tilas, hakan babbar nasara ce ga gwagwarmayar Falastinawa.
Lambar Labari: 3486088    Ranar Watsawa : 2021/07/09

Tehran (IQNA) yahudawa sun saki Mahir Akhras wanda ya kwashe tsawon kwanaki fiye da dari yana yajin cin abinci .
Lambar Labari: 3485407    Ranar Watsawa : 2020/11/27

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da lamurran fursunonin Falastinawa a gijane kason Isra'ila ta sanar cewa fursunonin za su fara yajin cin abinci .
Lambar Labari: 3485215    Ranar Watsawa : 2020/09/24

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin da jam’iyyun siyasa a kasar Bahrain bas u yarda da shirin masarautar kasar na kyautata alaka da Isar’ila ba.
Lambar Labari: 3481515    Ranar Watsawa : 2017/05/14

Bangaren kasa da kasa, fursunonin falastinawa 100 ne suka hade da sauran 'yan uwansu masu gudanar da yajin cin abinci a gidajen kurkukun Isra'ila.
Lambar Labari: 3481511    Ranar Watsawa : 2017/05/13

Bangaren kasa da kasa, an bukaci kungiyar bayar da agajin gaggawa ta duniya Red Cross da ta taimaka wajen ganin an warware batun yajin cin abinci da Palastinawa ‘yan kaso ke yi.
Lambar Labari: 3481427    Ranar Watsawa : 2017/04/21